The Wife of an Important Man ( Larabci: زوجة رجل مهم‎, fassara. z awgat ragol mohim) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da takwas 1988 wanda Mohamed Khan ya jagoranta kuma ya bada umarni. Fim ɗin Ahmad Zaki da Mervat Amin sun haɗa da tarihin tashi da faduwar dan sanda a zamanin Anwar El Sadat. Yana ɗaya daga cikin darin farko 100 na fina-finan Masar.[1]

The Wife of an Important Man
Asali
Lokacin bugawa 1988
Asalin suna زوجة رجل مهم
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 115 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mehammad Khan (en) Fassara
'yan wasa
External links

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Lokacin da Mona ta auri Hisham ɗan sanda mai mutunci, sai ta gano akwai wani abu a tare dashi fiye da abin da yake nunawa mutane.[2]

'Yan wasa

gyara sashe

Ta sami lambar yabo ta Azurfa a bikin fina-finai na Damascus a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987,[3] kuma an nuna ta a gasar gasa a bikin fina-finai na Moscow na ƙasa da ƙasa karo na goma sha biyar 15 a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987. Har ila yau, an nuna shi a cikin Montreal, Valencia, Tetouan, Digne, Istanbul da Nantes Film Festivals a shekarun 1987 da 1988.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb. Retrieved 2021-09-05.
  2. "Top 100 Egyptian Films (CIFF)". IMDb. Retrieved 2021-09-05.
  3. "15th Moscow International Film Festival (1987)". MIFF. Archived from the original on January 16, 2013. Retrieved 2013-02-18.