Zanga-zangar ita ce lokacin da mutane da yawa suka taru don nuna wa wasu cewa suna matukar so ko kuma adawa da wani ra'ayi ko taron. Misali, wasu mutane suna zanga-zangar nuna wariyar launin fata ko yaƙi.

Zanga-zanga
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na aukuwa, aiki, rikici, message (en) Fassara da demonstration or protest (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara duranadam
Gudanarwan street protester (en) Fassara
Zanga-zanga a Montreal .
zanga zanga
Zanga-zanga akan gubar maganin ƙari a Martinique.

Akwai hanyoyi da yawa da mutane zasu iya yin zanga-zanga. Masu zanga-zangar na iya yin abubuwa kamar rubuta wasiƙu, ba cin abinci ba, raira waƙoƙi, ko tarzoma .ko suna nunawa shuwagabannin su halin da suke ciki sbd su taimaka masu.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Duba Kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. zanga