Jump to content

Ɓera

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 13:24, 13 Satumba 2022 daga DonCamillo (hira | gudummuwa)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)
Ɓera
Scientific classification
Classmammal (en) Mammalia
OrderRodentia (mul) Rodentia
DangiMuridae (en) Muridae
SubfamilyMurinae (en) Murinae
genus (en) Fassara Rattus
Fischer von Waldheim, 1803
ƴa'ƴan ɓera ƴan ƙanana
ƙaton ɓera

Ɓera[1] ko Ɓeraye a jam'i wasu na'uin hallitta ce cikin dabbobi dake yaduwa kusan a ɓoye, Ɓera dai dabbace mai tarihi data daɗe a duniya.

Ire-iren ɓera

[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai iren iren Ɓera da ake dasu guda 3 Wato ɓeran gida Ɓeran daji Ɓeran Masar


  1. https://hausadictionary.com/%C9%93era