Jump to content

birni

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Birni na nufin babban mazaunin mutane sama da gari ko Ƙka'uye. A wata Hausar kuma ana cewa Maraya ko Bariki.

Misali

[gyarawa]
  • Birnin Zaria

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: city