Mulhidanci
Mulhidanci daya Mulhidi jam'i Mulhidai, asalin kalmar daga harshen Larabci ta samo asali daga الالحاد، ma'ana kauracewa daga yin imani da abun bauta ko mahalicci da yin bara'a ga addinai. Mutumin da ya kauracewa addinai ko imani da wani abin bauta (wanda ake gani da wanda ba'a gani) ana kiransa da mulhidi.
mulhidanci | |
---|---|
world view (en) , philosophical movement (en) da doxastic attitude (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | irreligion |
Hashtag (en) | atheism |
Depicted by (en) | atheist (en) |
Has characteristic (en) | unbelief (en) |
Gudanarwan | atheist (en) |
Hannun riga da | theism (en) |
Hotuna
gyara sashe-
Farfesa Richard Dawkins daya daga cikin sanannen Mulhidi, na karni na 21
-
Tambarin Mulhidanci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Religious Composition by Country, 2010-2050". Pew Research Center's Religion & Public Life Project (in Turanci). April 2, 2015. Retrieved April 27, 2020.