Abzinawa (Turanci Berber) ƙabila, ce da suke a yankin Kudancin Afrika, musamman ma a kasashen Morocco, Aljeriya, Tunusiya da Nijar, hakanan ana samun su ma a Faransa. da koma Nijeriya, abzinawa Bororo ne kuma masu arzikin filaye ne. Akasari Abzinawa sun kasance Musulmai ne.

Abzinawa

Jimlar yawan jama'a
24,000,000
Yankuna masu yawan jama'a
Moroko, Aljeriya, Nijar, Mali, Libya, Burkina Faso, Tunisiya, Muritaniya da Misra
Addini
Mabiya Sunnah, Kiristanci da Yahudanci
Kabilu masu alaƙa
ƙabila da Afroasiatic peoples (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe