Sajjad Hayder Rizvi hazikin masanin tarihi ne, kuma farfesa a fann tarihin ilimin Islama da ilimin addinin musulunci daga Jami'ar Exeter.

Sajjad H. Rizvi
Rayuwa
Sana'a

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Rizvi ya kammala BA da MA a a fannin ilimin tarihin zamani, da kuma MPhil a karatun gabas ta Tsakiya na zamani daga Jami'ar Oxford. Ya sami digirinsa na PhD a fannin nazarin Gabas daga Jami'ar Cambridge . Rizvi ya yi aiki a matsayin malami a jami'ar Bristol kafin ya koma jami'ar Exeter, inda a yanzu ya zama malami a tarihin ilimin addinin Islama.

  • Mulla Sadra da Metaphysics: Modulation of Being [1]
  • Mullā Sadrā Shīrāzī: Rayuwarsa da Ayyukansa da Tushen Falsafar Safavid

Duba kuma

gyara sashe
  • Mohammed Rustom

Manazarta

gyara sashe
  1. Reviews of Mulla Sadra and Metaphysics: Modulation of Being: