Tsibirin Melanesia yanki ne na Melanesia a cikin Oceania.

Tsibirin Melanesia
Labarin ƙasa
Kasa Sabuwar Gini Papuwa da Tsibiran Solomon

Tana gabas da tsibirin New Guinea,daga Bismarck Archipelago zuwa New Caledonia.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Steadman, 2006. Extinction & biogeography of tropical Pacific birds