Nahawu
Appearance
(an turo daga nahawu)
Hausa
[gyarawa]nahawu na nufin ilimin ginin kalma
Asali
[gyarawa]Larabci: نَحْو (naḥw)[1]
Suna
[gyarawa]nahawū (n.) Ka'idojin tafiyar da harshe ta fuskar magana da rubuta shi.
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: grammaire
- Harshen Portugal: gramática
- Harshen Swahili: sarufi
- Ispaniyanci: gramática
- Larabci: قَوَاعِد (qawāʿid), نَحْو (naḥw)
- Turanci: grammar[2]