Abdoul Moubarak Aïgba
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
Kara (en) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa | Togo | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Abdoul Moubarak Aïgba (an haife shi ranar 5 ga watan Agusta 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron ragar kulob ɗin Sofapaka da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo.
Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]
Aïgba ya fara aikinsa da kungiyar Ifodje Atakpamé ta Togo, kafin ya koma AS Douanes a shekarar 2016. Bayan dogon tarihin canja wuri, ya koma kulob din Sofapaka na Kenya a cikin watan Maris 2021.[1]
Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]
Aïgba ya fara buga wasansa na farko tare da tawagar kasar Togo a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin kasashen Afrika 0-0 2020 da Benin a ranar 28 ga watan Yuli 2021.[2]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]
- Abdoul Moubarak Aïgba at National-Football-Teams.com
- Sofapaka Profile