Jump to content

Max Lowe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Max Lowe
Rayuwa
Cikakken suna Max Josef Lowe
Haihuwa South Normanton (en) Fassara, 11 Mayu 1997 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Shrewsbury Town F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Max Josef Lowe (an haife shi 11 ga Mayu 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin cikakken 'dan wasan baya ko mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League Sheffield United. Ya wakilci Ingila a matakin ƙasa da 16, ƙasa da 17, ƙasa da 18 da ƙasa da 20 mataki.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.