Jump to content

duka

Daga Wiktionary

Duka ya na nufin bugu da hannu ko madoki ko kuma wani sauti mai karar gaske.


Misali

[gyarawa]
  • malam ya yi duka jiya a makaranta.
  • gangar ta na da duka sosai.

Duka na nufin runsunawa wani don girmamawa ko ganin mutuncinsa