Jump to content

siyasa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asali

[gyarawa]

Larabci: سِيَاسَة (siyāsa)

Suna

[gyarawa]

siyāsā ‎(t.)

  • 13 Nuwamba 2015, Majeri, Umar Akilu. "Akwai alfanu a ziyarar Gwamna Badaru Chaina", Aminiya:
Mutum ba zai iya hana adawar siyasa ba [...].

Fassara

[gyarawa]

Karin magana

[gyarawa]
  • Siyasa rigar yanci

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 188.
  2. Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 32.