Jump to content

zinariya

Daga Wiktionary

Zinariya karfe ne mai sheki da kyalli wanda ake amfani dashi wajen ado. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Larai ta sanya agogon zinariya.
  • Murtala ya fara saida zinariya.

Fassara

[gyarawa]

English Gold

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.