Jump to content

Serge Gnabry

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
gnabry a wasan reading na kananuyara
gnabry a kasar jamus
gnabry a kungiyar arsenal
gnabry a kungiyar yara
gnabry a filin daga
gnabry wurin kaucewa jin ciwo
gnabri wurin daho kwallo
gnabry da wata kungiyar yara a epl
gnabri na jiran bugun finarati
gnabry wurin daukar horo a bayern
Gnabry a jamus

Serge Gnabry (an haife shi 14 ga Yuli 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga Bayern Munich da kungiyar kwallon kafar Jamus[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Rayuwarsa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An hsifi gnabry a Stuttgart,baban sa Dan asalin kasar ivory ne Mahaifiyarsa kuma yar Jamus ce lokacin yan yaro ya zabi kwalo akan asan tsalle tsalle[2]

  1. "Arsenal winger Serge Gnabry: This is how you pronounce my name". Tribal Football. 2013
  2. "The Arsenal youngster who could be better than Fabregas – talkSPORT Talent Spotter". talkSPORT. 27 March 2012. Retrieved 28 September 2012